AMA
June 17, 2019Talla
Sannu a hankali bakuwar al'adar haihuwa ta hanyar fida maimakon nakuda na fara karade sassa dabam-dabam na kasashen Afirka ciki kuwa harda arewacin Najgeriya. A baya dai akan yiwa mace fida ne idan har haihuwa tazo da tangarda ko kuma idan likitoci sun gano ba zata iya haihuwa da kan ta ba, to amma sai ga shi daga baya 'yan kwari da masu hannu da shuni su zabi biyan kudade don yi masu fida tare da cire jarirai