Matakan kareya ga zazzabin cizon sauro | Amsoshin takardunku | DW | 17.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Matakan kareya ga zazzabin cizon sauro

Shirin amsoshin takardunku ya duba matakan kare kai game da kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro musamman a lokacin da damina ta sauka a wasu kasashen Afirka.

Saurari sauti 17:15

A wannan makon shirin Amsoshin Takardunku ya duba matakan kare kai game da kamuwa da cutar masassarar cizon sauro musamman a lokacin da damina ta sauka a wasu kasashen Afirka. Wadanni hanyoyi ne takamata jama'a su bi don kiyaye kansu da iyali ga kamuwa da masassarar cizon sauro? Sai a saurari shirin don samun karin bayani.