Martaani kan karin masarautu a Kano | Duka rahotanni | DW | 09.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Martaani kan karin masarautu a Kano

A jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya an sake kirkiro wasu masarautu guda hudu, abin da ya sanya a yanzu ake da masarautu biyar a jihar. Sai dai tuni wannan mataki na gwamantin jihar ya fara haifar da cece-kuce.

Saurari sauti 03:27