Mace ta haife kwantaccen ciki a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 31.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mace ta haife kwantaccen ciki a Najeriya

Ko kun san cewa a kan samu mata da ke daukar ciki kuma har su kwashe tsawon shekaru da shi, kana daga bisani su haife? A wannan faifen bidiyon mun ji ta bakin wata mata da ta kwashe tsawon sama da shekaru biyu da juna biyu, kuma daga bisani ta haifi 'yarta lafiyayyiya.

A dubi bidiyo 03:28