1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Lafiya Jari : Cutar lassa na kashe rayuka a Najeriya

May 15, 2026

A Jihar Taraba Najeriya ciwon lassar na lakume rayukan jama'a musamman gabanin saukar ruwan sama.

https://p.dw.com/p/5DouT
Nigeria | bakterielle Gesichtserkranung Noma
Hoto: Fabrice Caterini/Inediz/MSF

.Bullar lassar ya jefa tsoro ga zukatan al'umma musamman majinyata a manyan asibitoci Jihar kamar FMC. Kowani kokarin gwamnatin take da kuma hukumumin kiwon lafiya da domin kula da lafiyar jama'a? Da kasa za a iya sauraron sautin.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani