1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Lafiya Jari

April 17, 2020

Mata masu juna biyu kan fuskanci matsaloli da dama da ke shafar lafiyarsu har ma da ta dan tayin ko kuma jaririn da ke cikin cikinsu. Daga cikin wadannan matsaloli akwai ciwon hawan jini. Ku biyo mu domin jin illar hawan jinin ga mai juna biyu.

https://p.dw.com/p/3b44r