Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano | Siyasa | DW | 15.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano

Jigon jam'iyyar PDP a Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci da a gudanar da zaben da za a maimata a wasu yankunan jihar cikin kwanciyar hankali. Sannan ya ce a guji nuna fin karfi ta hanyar dauko na baya a mayar gaba.

Saurari sauti 03:16