1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotun Najeriya ta daure tsoffin gwamnoni biyu

Uwais Abubakar Idris
November 16, 2018

Kotun daukaka kara da ke Abuja a Najeriya, ta yi sassauci da tsohon gwaman jihar Filato daga daurin shekaru 14 zuwa 10, a hukuncin da aka yanke masa kan zargin karkata dukiyar jama'a.

https://p.dw.com/p/38OBm