Komawa karatu a Chadi da Ghana bayan Corona | Duka rahotanni | DW | 25.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Komawa karatu a Chadi da Ghana bayan Corona

An koma karatu a kasashen Ghana da Chadi a wannan Alhamis bayan hutun cilas na annobar Corona. Sai dai a duk kasashen biyu komawa makarantar ta zo da matsaloli da ke da nasaba da rashin kayan kariya a makarantun.

Saurari sauti 02:59