Kokarin warware rikicin Ukraine | Zamantakewa | DW | 06.03.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kokarin warware rikicin Ukraine

Tun bayan da sojojin da ke goyon bayan Rasha suka mamaye yankin Krimiya sakamakon rikicin siyasar kasar, shugabanni ke ci gaba da nazarin samar da hanyar warwareshi.

DW.COM