SiyasaKo mene ne karin magana a al'adar Bahaushe? To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba MNA11/12/2018November 12, 2018Ko mene ne karin magana? Ina aka samo karin magana a al'adar Bahaushe? Ko karin magana na da tasiri a harshen Hausa? Ishaka Idris Guibi, malami a sashen nazarin harsuna na kwalejin Kimiyya da fasaha da ke Kaduna ya yi karin bayani.https://p.dw.com/p/386OkTalla