1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Harkokin kasuwancin mata

Ramatu Garba Baba AH
July 27, 2020

Mata da dama na fama da matsalar rashin abin yi inda suke dogaro da mazajensu ko iyaye ko kuma samarinsu, a yayin da su matan da ke da aikin yi ke fuskantar kalubale na yi wa aure rikon sakainar kashi.

https://p.dw.com/p/3fxmF
Symbolbild Afrika Markt Bunt
Hoto: P. U. Ekpei/AFP/Getty Images

Shafukan sada zumunta musamman a wannan yanayi na annobar Coronavirus sun taka rawa wajen bunkasa harkokin kasuwanci matan ta kaffafen sada zumunta kamar su  Instagram da Watsapp da Facebook da sauransu, amma kuma hakan ma na tattare da kalubale. Galibi matan dai sukan yi amfani da shafukan domin yin harkokin kasuwancin.Za ku iya ji sautin shirin na Abu Namu daga kasa.