Karawa tsakanin Hoffenheim da Bayer Leverkusen
September 11, 2024Bundesliga Radiyo Kai Tsaye. A ranar Asabar muna dauke da sabon wasa, inda Abdourrahamane Hassane da Musa Tijja Ahmad za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe biyu da mintuna 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe daya da mintuna 25 agogon Ghana domin kawo muku sharhin wasan mako a kakar gasar Bundesliga ta bana, a karawa tsakanin Werder Bremen da Borussia Dortmund. Za ku iya kama mu ta hanyar gajeren zango a kan mita 19, kilohetz 15350 da mita 19, kilohetz 15195. Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan a duk inda kuka kasance, ko kuma a tashoshin abokan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:
Najeriya:
BRC Bauchi
Caliphate FM Sokoto
Dandal Kura Maiduguri
Freedom Radio Kano, Dutse, Kaduna
Liberty FM Kaduna, Abuja
Progress Radio Gombe
Radio Gotel Yola
Rima FM 97.1 Sokoto
Platinum FM Keffi
Prestige FM Minna
Unity FM Jos
Nijar:
Alternative Diffa
Anfani Niamey, Konni, Maradi
Dallol Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri
Damergou Tanout
Dileram N'Guigmi
Fara'a Djoundjou, Dosso, Gaya
Gagaraou Birnin Kazoé
Gaskia Zinder
Haddin-Kay Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss
Ikarawa Bandé
Kaocen Arlit
Murya Talaka Filingué
Sahara Agadez
Saraounia Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua
Shukurah Matameye, Zinder
Tambara FM Tahoua, Niamey
Tarmamoua Tessaoua
Niyya Konni
Nomade Agadez
Rounkondoum Doumega
Té Bon Sé Tillabéri
Ghana:
Zuria FM Kumasi
Senegal:
Radio Dunyaa FM Tamba