1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kananan 'yan wasan kwallon kafa na cikin wani hali a Kamaru

Binta Aliyu Zurmi
September 18, 2020

Har yanzu a kasar Kamaru ba a koma wasannin kwallon kafa ba wanda cutar Covid 19 ta tsaida kafin wannan kananan 'yan wasan kwallon kafa na cikin wani hali na rashin albashi, wanda ya tilasa masu fara neman sana'o'in dogaro da kai.

https://p.dw.com/p/3igXv