Kalubalen tsaro na barazana ga aikin jarida | Duka rahotanni | DW | 03.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kalubalen tsaro na barazana ga aikin jarida

A Najeriya dai an ga yadda aka rika garkuwa da wasu 'yan jarida da ke aiki a cikin kasar ko ma wadanda ke aiki ga wasu kafafen na ketare. Ba a kuma sake su ba sai da aka biya miliyoyin kudade a matsayin kudin fansa.

Saurari sauti 03:17