1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kabilar da ke rayuwa ba sutura

Fatima Mohammed Khadijah Rufa'i
September 20, 2022

Duk da ci gaba da zamani ya kawo a fadin duniya tsawon shekaru, al'ummar Koma da ke jihar Adamawa a Najeriya na rike da daddiyar al'adarsu ta daura ganye a matsayin sutura

https://p.dw.com/p/4H7jv