Juyin mulkin ya ci tura a Turkiya | Siyasa | DW | 21.07.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Juyin mulkin ya ci tura a Turkiya

Wasu sojoji a Turkiya sun yi yinkirin kifar da gwamnatin Shugaba Erdogan ba tare da yin nasara ba.Tuni kuma hukumomin kasar suka kame dubunnan mutane da suka hada da sojoji da alkalai da fararan hula.

Wasu sojoji a Turkiya sun yi yinkirin kifar da gwamnatin Shugaba Erdogan ba tare da yin nasara ba.Tuni kuma hukumomin kasar suka kame dubunnan mutane da suka hada da sojoji da alkalai da fararan hula. Yanzu haka kuma gwamnatin kasar ta kafa dokar ta baci a duk fadin kasar

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin