Jirgin kasa daga Addis Ababa zuwa Djibouti | Duka rahotanni | DW | 26.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Jirgin kasa daga Addis Ababa zuwa Djibouti

Daga farkon shekarar 2018 wani jirgin kasa da wani kamfanin China ya samar ya fara jigilar mutane da hajojinsu daga Habasha zuwa tashar jiragen ruwa ta Djibouti.