1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Jiragen yakin Isra'ila sun kai farmaki zirin Gaza

Mahmud (Hon)-InternetJune 16, 2021

 Isra'ila ta sanar da cewa jiragen yakinta sun kai  hare-haren da ta kira na ramuwa kan zirin Gaza na Falasdinu, bayan da wasu bala-balan da aka tura daga zirin na Gaza suka jawo tashin gobara a yankunan Isra'ila.

https://p.dw.com/p/3v2jW