1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jami'an tsaro sun haifar da rudu a majalisar Najeriya

Uwais Abubakar Idris YB
August 7, 2018

Kungiyoyin kare hakin jama’a dai sun yi dafifi a gaban majalisar a bisa abin da suka kira kokari na kare dimukuradiyyar Najeriyar.

https://p.dw.com/p/32kku