Ja ya zama launin ′yan adawa a Afirka | Duka rahotanni | DW | 27.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Ja ya zama launin 'yan adawa a Afirka

Launin na jini da alamar fushi, ana yawaita ganinsa a tsakanin 'yan adawa a nahiyar Afirka. 'Yan siyasa da masu fafatuka da ma'aikata da ma dalibai suna fifita kananan riguna da huluna masu launin ja.