1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Isra'ila da Gaza sun kasa tsagaita wuta

Mahmud Yaya Azare MAB
May 11, 2023

Kokarin da kasashen Masar da Katar da Amirka ke yi na ganin an samar da tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da yankin Zirin Gaza na Falalsdinu ya ci tura, inda bangarorin biyu suka ci gaba da yin musayar wuta tsakaninsu.

https://p.dw.com/p/4RDWY