Indiya: Kamen masu adawa da dokar ′yancin zama dan kasa | Duka rahotanni | DW | 24.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Indiya: Kamen masu adawa da dokar 'yancin zama dan kasa

Sabuwar dokar 'yancin zama dan kasa da gwamnatin Indiya ta dauka ba ta yi wa wasu ‘yan kasar dadi ba musamman ma musulmi da suka ce an nuna musu wariya a tsarin, yayin da wasun kuma ke damuwa saboda a cewarsu za a sami karuwar rashin ayyuka

A dubi bidiyo 01:53