1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Huzaifa Abdullahi matashi mai zanen zamani

Aliyu Muhammad Waziri AMA
June 17, 2021

Wani matashi a jihar Bauchi da ke Najeriya ya rungumi sana'ar zane na zamani da ya kan zana hoton mutane wanda ake kira da digital drawing, kuma a cewarsa sana'ar ta masa riga da wando har ma da hula

https://p.dw.com/p/3v5ss