1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yawuri: Halin da iyayen daliban ke ciki

July 13, 2022

Shekara guda bayan da aka sace wasu dalibai 'yan makaranta a kwalejin gwamnatin tarayya da ke karamar hukumar Yawuri a jihar Kerbbi, har yanzu iyayen yaran suna cikin zullumin rashin sanin halin da 'ya'yansu ke ciki. DW ta tattauna da iyayen daliban, ga kuma faifen bidiyon tattaunawar.

https://p.dw.com/p/4E4PI