1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yunkurin Matasan Afirka na dogaro da kai

Ramatu Garba Baba AMA
December 30, 2020

Sannu a hankali Matasan Nahiyar Afirka na yunkurawa don debewa kansu takaici domin kuwa a yanzu sun tashi tsaye wajen koyo da ma koyar da sana'o'in hannu kamar kere-kere don dogaro da kai.

https://p.dw.com/p/3nNLq