Himma dai Matasa | Zamantakewa | DW | 12.08.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa

Wani matashi a Sokoto ya rungumi sana'ar kera gadaje da kujeru na alfarma domin kawata gidaje da samarwa kansa abin dogaro. Saurari shirin Himma dai Matasa don jin karin bayani.

Saurari sauti 09:36