Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Matasan nahiyar Afirka na ci gaba da yunkurin neman abin dogaro da kansu ta hanyar yin sana'o'in hannu. Wannan mataki dai na taimaka musu gaya, weajen dogaro da kai ba sai sun jira aikin gwamnati ko na kamfanoni ba.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3lP1E
Wasu matasa 'yan makaranta masu neman na kansu da suka rungumi sana'ar tuya a jihar Kano da ke Najeriya duk kuwa da karatunsu.