1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Gazali Abdou Tasawa LMJ
August 5, 2020

Shiri ne da ke zakulo matasa masu sana'o'in dogaro da kai a kasashen Afirka dabam-dabam, da nufin kara musu kwarin gwiwa da kuma zaburar da takwarorinsu da ke zaman jiran samun aikin yi.

https://p.dw.com/p/3gT1T