1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Himma dai Matasa: 01.12.2021

Ramatu Garba Baba LMJ
December 1, 2021

Matasan Afirka na yin sana'o'i domin su dogara da kansu. A kan dai alakanta hakan da wahalhalun samun aiki a gwamnatoci da kamfanoni. Ga wasu matasan daga Najeriya da kuma irin sana'o'in da suke yi.

https://p.dw.com/p/43i7m