SiyasaHDM: Macce mai aikin kanikanci a AdamawaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFatima Mohammed GAT07/09/2020July 9, 2020Dokas Yakubu wata matashiya a Jihar Adamawan Najeriya ta rungumi sana'ar kanikanci na gyaran mota bayan kammala karatu. Matashiya mai shekaru 29 na yanzu haka gogawa da maza a wajen aikin nata tare kuma da koyar da wasu matasa wannan aiki. https://p.dw.com/p/3f3kFTalla