1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gwamnatin Najeriya ta ce a saki Dasuki da Sowore

Gazali Abdou Tasawa
December 24, 2019

Gwamnatin Najeriya ta umarci jami'an tsaron kasar da su saki tsohon mashawarcin tsaron kasar Sambo Dasuki da kuma mawallafi na jaridar Sahara Reporters kuma dan siyasa Omoyele Sowore.

https://p.dw.com/p/3VIp7