Gwamnan Benue ya caccaki APC kan rikicin manoma a jihar | Duka rahotanni | DW | 08.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Gwamnan Benue ya caccaki APC kan rikicin manoma a jihar

Gwamnan Benue Samuel Ortom, ya zargi gwamnatin tarayya da gaza daukar matakan da ya dace don shawo kan rikicin manoma da makiyaya a jihar.

A dubi bidiyo 03:34
Now live
mintuna 03:34