1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Gaskiyar Magana: Garkuwa da mutane ta sake dawo da karfinta a Najeriya

March 22, 2024

A wannan makon mun tattauna kan yadda satar mutane ta sake kunno kai a arewacin Najeriya, inda Dr. Kabiru Adamu, masanin tsaro a kasar ya yi mana fashin baki.

https://p.dw.com/p/4e0sT