Salon rayuwa
Gaskiyar Magana: Duba wayoyin juna a tsakanin ma'aurata.
Talla
A shirin na wannan makon mun tabka muhawara a kan matsalar duba waya a tsakanin ma'aurata a zamantakewar aure. Mun tattauna da Mahmud Abubakar, magidanci a Najeriya da kuma Halima Nura, mai sharhi a kan zamantakewa a Najeriya kan hanyoyin da za a magance matsalar da duba wayar ke haddasawa.