Fita zabe har da masu bukata ta musamman | Duka rahotanni | DW | 09.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Fita zabe har da masu bukata ta musamman

A jihar Kano da ke yanklin Arewa maso Yammacin Najeriya jama'a da dama sun fita zaben gwamna sai dai masu bukata ta musamman sun koka a yayin zaben saboda rashin ba su kulawar da ta dace.

Saurari sauti 02:20