1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fatan da 'yan Najeriya suke da shi a kan Tinubu

May 30, 2023

A yayin da Bola Ahmed Tinubu ya karbi jagorancin Najeriya, wasu 'yan kasar na fatan zai yi gaggawar tunkarar kalubalen rashin tsaro da tattalin arziki da kasar ke fuskanta.

https://p.dw.com/p/4Ryo6