Fasahar kirkirar manhajar Computer a Kenya | Himma dai Matasa | DW | 02.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Fasahar kirkirar manhajar Computer a Kenya

Masu kirkiran manhajar komfuta na fannin fasaha a Kenya sun sake fasalin sababbin abubuwan da suke kirkira a dakin kimiyya na Nailab da ke birnin Nairobi. Yanzu sun kirkiro abubuwa masu amfani ga rayuwar yau da kullum. Tuni Joshua Mutua ya kaddamar da manhajarsa, Nailab na taimakawa wajen tallata manhajar.

A dubi bidiyo 02:39