SiyasaECOWAS na neman hana cinikin makamai a yammacin AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris daga Abuja05/26/2014May 26, 2014kungiyar raya tattalin arzikin yammcin Afrika ECOWAS ko CEDEAO ta karfafa sabbin dubarun shawo kan matsalar yaduwar makamai, wacce ta jefa yankin cikin mawuyacin hali na bullar ayyukan ta’addanci.https://p.dw.com/p/1C7HrTalla