EcoPos na amfani da sharar ledoji wajen tsabtace mahalli. | Himma dai Matasa | DW | 18.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

EcoPos na amfani da sharar ledoji wajen tsabtace mahalli.

Lorna Ruttota ta yi murabus daga aikin banki a 2009 inda ta kafa kamfanin EcoPost a Nairobi. A duk wata kimanin ton 20 na sharar ledoji suke hadawa. Suna amfani da sharar ledoji da robobi don tsabtace mahalli da samar da aikin yi.

A dubi bidiyo 01:13
Now live
mintuna 01:13