Yakubu Dogara shugaban majalisar dokoki ta Najeriya da ya dauki madafun iko a shekara ta 2015.
Yana wakiltar mazabar Tafawa Balewa/Bagoro da Dass daga Jihar Bauchi a majalisar dokoki ta kasar. A shekara ta 2007 ya fara samun nasarar lashe zaben shiga majalisar dokokin.