Davos: Neman mafita kan tattalin arziki | Duka rahotanni | DW | 24.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Davos: Neman mafita kan tattalin arziki

Shugabannin kasashe da masu fada a ji a fannin kasuwanci na ci gaba da laluben mafita a babban taron tattalin arziki na duniya da ke gudana a birnin Davos, dangane da cimma cudanya ta bai daya.

Saurari sauti 03:28