Darasin Rayuwa: 05.06.2021 | Zamantakewa | DW | 04.06.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Darasin Rayuwa: 05.06.2021

Shirin ya yi nazari kan bautar kasa ko kuma tsarin yi wa kasa hidima da aka fi sani da NYSC a Najeriya ko Service Civique a Jamhuriyar Nijar. Gwamnatoci dai kan yi amfani da shirin wajen raya kasashensu, ta hanyar tura daliban da suka kammala karatunsu na jami'a zuwa yankuna da dama, domin ba su damar kware wa kan abin da suka karanta.

Saurari sauti 13:53