1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa:Najeriya matasa da zabe

Mouhamadou Awal Balarabe AH
December 29, 2022

A Najeriya matasa da dama na fatan samun sauyi a zaben shekara ta 2023 domin samun guraben ayyukan yi, daf da lokacin da ake shirin zabubuka a kasar.

https://p.dw.com/p/4LXzB
Nigeria Obedient Bewegung
Hoto: Flourish Chukwurah/DW

A Najeriya matasa na cike da fatan ganin an sau sauyi a zaben shekara ta 2023 domin ganin matasa sun samu guraben ayyuan yi. An kwashe shekaru dadamamatasa na Najeriya na cikin wani hali na tsakamai wuya na rashin aikin yi.