1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: A Najeriya matasa cikin harkar shaye-shaye

Abdul-raheem Hassan AH
April 4, 2019

https://p.dw.com/p/3GDdn

Rukunin matasa dai, na zama kashin bayan ci gaban ko wace al'umma, to sai dai a kasashe kamar Najeriya, tasirin matasan na neman zama Alllah wadai, ganin yadda yawancin matasa tsakanin shekaru 14 zuwa 35 ke fama da matsalolin irin na kuncin rayuwa da ke jefa matasan cikin shaye-shayen miyagun kwayoyi.