1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu jini a jika sun dukufa wajen noman rani

Abdourahamane Hassane
May 3, 2024

Shirin Dandalin Matasa ya dubi yadda masu jini a jika a Najeriya da Nijar suka dukufa wajen samar wa kansu da ma kasashensu wadattacen abinci ba tare da jiran saukar damuna ba.

https://p.dw.com/p/4fST5
Hoto: Patrick Meinhardt/AFP/Getty Images

Ba dai matasan Najeriya ne kadai suka fahimci alkhairan da ke kunshe cikin noman rani ba, domin kuwa har a Jamhuriyar Nijar, masu jini a jika sun yi wuff sun koma gabar koguna domin gudanar d aikin noman rani.Daga kasa za a iya sauraron wannan sauti.