1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

Abdul-raheem Hassan LMJ
July 23, 2020

Gwamnatin Najeriya ta fito da wani tsari da ta bayyana da na tallafawa matasa domin su samu abin dogaro da kai. Shin ko kun san yadda wannan tsarin da ake kira da N-Power ya ke? Shirin Dandalin Matasa.

https://p.dw.com/p/3fpld