Dandalin Matasa 05.06.2019 | Himma dai Matasa | DW | 06.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Dandalin Matasa 05.06.2019

Fasahar kwalliya na dada bunkasa a Najeriya da wasu kasashen gabashin Afirka, inda wasu ke danganta tsarin kwalliyar da al'adu ko addini. To sai dai a zamanin nan ana ganin kwalliyar zamani na neman kwace kwalliyar da.

Saurari sauti 09:49