1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa (04.10.2018)

Yusuf Bala Nayaya MAB
October 4, 2018

Shekaru 58 bayan samun ‘yancin kai daga Turawan Ingila, an ga irin rawar da matasa suka taka wajen gina Najeriya. Shin wane hange matasa ke da shi ga kasar don ta samu ci gaba ganin ya kamata a yi gyare-gyare?

https://p.dw.com/p/35yJy

Wadansu daga cikin irin tambayoyi da shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci zai yi kokarin amsawa ke nan inda muka samu bakunci na Dakta Usman Isyaku matashi wanda kuma ke zama malami a jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a Najeriya da Malama Harira Wakili ta kungiyar da ke taimakon al’umma dta CITAD daga Kano a Najeriya.