Dabbobin dajin Afirka: Hadari mai suna mutum | Duka rahotanni | DW | 16.10.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dabbobin dajin Afirka: Hadari mai suna mutum

Kungiyoyin kare muhalli sun yi gargadi kan bacewar wasu halitttu, mutane ma suna cikin wannan barazanar. A albarkacin taron Majalisar Dinkin Duniya kan halittu na COP15 mun duba namun dajin Afirka.